Posts

MTN 1GB @ #200

 Idan kana son samun  damar sayen 1gb akan #200 kachal to kadanna *131*65*2# Datar zata aiki ne har tsawon sati daya kafin tayi expiring.

Maraba Da Zuwa

 Ina maka barka da zuwa wannan shafi , inda za ka dinga samun bayanai akan kimiyya da fasaha da Kuma yadda za ka dinga samun kudi a yanar gizo (internet) duka a cikin harshen Hausa. Na gode. Shehiisiye